HIVE MUSIC COMMUNITY//SAUKO DA RUHUN KA .by EZEKIEL ANTHONY (COVER).

Words
399
Reading
2 min
Listen
Play
8M


hello everyone my amazing family of hive music community, you're welcome to another amazing week ,and by this week I will be doing a cover of a song( sauko da ruhun ka ).
‎
‎this song is a song in hausa language.which means let your glory comes.
‎is a song of confession and surrendering to God for help, for workings ,for better of self .very powerful song.
‎
‎i chose this song because this song is in did an out cry from a broken spirit and a contrite heart.cry from a heart of self surrender and to made me better of myself.i pray tht this song will also be a blessing to you and to many other people out there as he did to me ..hope you love it .thank you all for watching and commenting God bless you all
‎
‎SONG LYRICS ....
‎
‎Ya Yesu gani na zo, da duk kowa ce kasawata,
‎Domin neman gafara ta wurin alherin ka
‎Bayyana ikon ka yau, don ka kone duk muguntata,
‎sai ka cika ni da duka rayuwan ka
‎
‎CHORUS
‎Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
‎Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
‎Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
‎Cikin sunan Allah Uba ma daukaki
‎
‎Karfi na iyawata, har ma duka da adlci na,
‎Duk sun kasa cika to bukatar shari’ar ka,
‎Cikin alherin ka ne, akwai cikakiyar gafara,
‎Cikin ta kuwa ake iya bin nufin ka.
‎
‎Girma da da rajar ka, duk ka barsu cikin sama can
‎Har ka sauko duniyan nan duk domin ce ton mu
‎Wahalar kan giciye da mutwar da kayi domi na
‎Wannan kauna lallai babu misalin ta
‎
‎Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
‎Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
‎Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
‎Cikin sunan Allah Uba ma daukaki
‎
‎Cikin mulkin sama can, yabon nasaran ka ake yi
‎Wannan nasara itace nasara ta a yau
‎Yabon k azan rika yi, cikin tunanin furci da
‎Aikata nufin ka daga yau har aba da
‎
‎Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
‎Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
‎Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
‎Cikin sunan Allah Uba ma daukaki
‎
‎[source
‎lyrucs]https://share.google/8Owo5sUBtrlz5AcPk
‎
‎


▶️ 3Speak

HIVE MUSIC COMMUNITY//SAUKO DA RUHUN KA .by EZEKIEL ANTHONY (COVER)... | Ecency